IQNA - "Peter Chlkowski" masanin ilimin Iran dan asalin kasar Poland, yana da kauna da sha'awa ta musamman ga Iran, wanda hakan ya sa ya yi iya kokarinsa wajen gabatar da al'adu da adabin Iran ga duniya tare da barin ayyuka masu dorewa a wannan fanni.
Lambar Labari: 3493679 Ranar Watsawa : 2025/08/08
IQNA - Taron kasa da kasa kan kur'ani da kasashen yammacin duniya ya gudana ne karkashin kungiyar ilimi da kimiya da al'adu ta duniya ISCO a kasar Morocco, inda aka gabatar da wani shiri na fadakar da al'ummar kasashen yammacin duniya kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491493 Ranar Watsawa : 2024/07/10
Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini da albarkatu ta kasar Aljeriya tana karbar lambar yabo ta haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 a wata mai zuwa.
Lambar Labari: 3486820 Ranar Watsawa : 2022/01/14
Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Syria ya bayyana cewa kamar kowace kasa ta duniya, Iran tana da hakkin ta amfana da fasahar nukiliya domin ayyukan farar hula.
Lambar Labari: 3486655 Ranar Watsawa : 2021/12/07
Tehran (IQNA) Ofishin yada labarai na kungiyoyin gwagwarmayar Palasdinawa ya taya sojojin ruwa na IRGC murnar kwato jirgin ruwan Iran da Amurka ta yi fashinsa a cikin teku.
Lambar Labari: 3486514 Ranar Watsawa : 2021/11/04